iqna

IQNA

harda
Aljiers (IQNA) Bayan nasarar da malaman kur’ani da suka yi karatu a makarantun kur’ani a matakai daban-daban na ilimi, iyaye sun samu karbuwa sosai daga wajen wadannan makarantu.
Lambar Labari: 3489830    Ranar Watsawa : 2023/09/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar dabikin yaye wasu daliban kur’ani su 200 a  wata bababr cibiyar koyar da karatun kur’ani a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3482662    Ranar Watsawa : 2018/05/15

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman koyar da karatu da harder kur’ani mai tsarki wanda Muhammad Mehdi Haqgoyan zai jagoranta a cibiyar Ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3482518    Ranar Watsawa : 2018/03/28

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta nakasassu da kuma masu bukata ta musamman a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482448    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Bangaren kasa da kasa, wasu masu fafutuka a kasar Sudan sun fito da wani sabon kamfe mai taken a tseratar da daliban makarantun ku’ani na gargajiya a Sudan.
Lambar Labari: 3482006    Ranar Watsawa : 2017/10/16

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da harda r kur’ani mai tsarki a a birnin Baltimore na jahar Maryland a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481245    Ranar Watsawa : 2017/02/19