Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Mahmud Shuhat Anwar dan kasar Masar ya yi karatu da lumfashi daya a kasar Kuwait.
Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Masar ya yi karatu da lumfashi daya a kasar Kuwait a wurin taron janazar Abdulaziz Sarkhu, tsohon malamin jami'a kuma dan majalisar dokokin kasar.