iqna

IQNA

uae
Tehran (IQNA) Cibiyar bayar da lambar yabo ta kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa ta Dubai ta rufe bikin rufe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa karo na 22 ga 'yan mata matasa.
Lambar Labari: 3487017    Ranar Watsawa : 2022/03/05

Bangaren kasa da kasa, wasu abubuan sun fashea wata tashar jiragen ruwa a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483633    Ranar Watsawa : 2019/05/12

Gwamnatin kasar Holland ta dakatar da sayar wa Saudiyya da ma kasashen da suke cikin kawance da Saudiyya ke jagoranta, da ke kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483166    Ranar Watsawa : 2018/11/30

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da aka yi amfani da fasaha ta musamman a kansu domin amfanin makafi.
Lambar Labari: 3482392    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Shikha Hind Bint Maktum a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482379    Ranar Watsawa : 2018/02/09

Bangaren kasa da kasa, mata mahardata kur'ani mai tsarki ya zuwa yanzu aka tabbatar da cewa za su halarci gasar kur'ani ta hadaddaiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481966    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bangaren kasa da kasa, an ashirin fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481235    Ranar Watsawa : 2017/02/16

Bangaren kasa da kasa, an bude sabon babban masallacin birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan a unguwar Alazhari da ke birnin.
Lambar Labari: 3481111    Ranar Watsawa : 2017/01/07

Bangaren kasa da kasa, wani marubuci a kasar hadaddiyar daular larabawa yay i kakakusar suka dangane da yadda malaman wahabiyawa suke wuce gona da iri wajen gaba da addini.
Lambar Labari: 3342847    Ranar Watsawa : 2015/08/13

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da bayar horon kur’ani mai tsarki mai taken Kur’ani (Nufi daya hanya daya) tare da halartar mata 270 a cibiyar Darul-Bir da ke birnin Dubai.
Lambar Labari: 3341291    Ranar Watsawa : 2015/08/11

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar UAE sun dauki kwararan matakai na shiga kafar wando daya da koyar da tsatsauran ra’ayin addini a makarantun koyar da kur’ani mai tsarki da ke kasar.
Lambar Labari: 3294190    Ranar Watsawa : 2015/05/12

Bangaren kasa da kasa, taro kan muhimman ayyuka na kur’ani mai tsarki a birnin Sharijah na kasar hadaddiyar daular larabawa wanda wata bababr cibiyar kula da irin wadannan ayyuka na kur’ani ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Lambar Labari: 1440695    Ranar Watsawa : 2014/08/18