Labarai Na Musamman
IQNA – Musulman ‘yan Shi’a a garin San Jose na jihar California ta Amurka, sun gudanar da bukukuwan juyayin Imam Husaini (AS) da sahabbansa a cikin watan...
30 Jun 2025, 22:39
IQNA - A yayin da hubbaren Imam Ali (AS) ya ga dimbin alhazan da suka halarta tare da isar da watan Muharram mai alfarma, hukumar kula da haramin Alawi...
29 Jun 2025, 20:35
IQNA - Ma’aikatar bayar da kyauta da harkokin addini a kasar Siriya ta musanta rahotannin da ke cewa an rufe haramin Sayyida Zeynab (SA) da ke birnin Damascus.
29 Jun 2025, 20:46
IQNA - A farkon watan Muharram ne majami'ar Abbas (as) ta gudanar da zaman makokin Imam Husaini a gaban mabiya mazhabar ahlul bait a birnin Göttingen na...
29 Jun 2025, 21:05
IQNA - Babban Mufti na kasar Libiya yayin da yake ishara da irin tasirin da hare-haren na Iran suka yi kan zurfin yankunan da aka mamaye, ya jaddada cewa:...
29 Jun 2025, 21:35
IQNA – Hukumomin yankin Isère da ke kudu maso gabashin Faransa na gudanar da bincike kan wani barna a masallacin “Al-Hidayah” da ke birnin Roussillon.
29 Jun 2025, 21:17
IQNA - Birnin Tehran ya zama wani wuri mai motsa karfin ruhi da jiki a daidai lokacin da dubban jama'a suka taru domin jana'izar "Shahidan Iran".
28 Jun 2025, 18:35
IQNA - Kafofin yada labaran kasashen ketare a yau Asabar 28 ga watan Yulni sun watsa rahotanni kai tsaye wajen gudanar da jana'izar shahidan yakin Jamhuriyar...
28 Jun 2025, 18:41
IQNA - Hussam Qaddouri Al-Jabouri ya ce: Riko da tsarin da Amirul Muminin (AS) ya bi a fagen Jihadi da kuma dakile mahara ya tabbatar da nasarar Jamhuriyar...
28 Jun 2025, 19:26
IQNA – A daidai lokacin da bukukuwan juyayi na watan Muharram suka fara zuwa titunan da ke kan hanyar zuwa Haramin Imam Husaini (AS) da kuma Sayyid Abbas...
28 Jun 2025, 19:58
IQNA - A ranar Juma’a 27 ga watan Yuli ne aka yi jana’izar marigayi Ehsan Zakeri, tsohon abokin aikin kamfanin dillancin labarai na IQNA, kuma an binne...
28 Jun 2025, 19:51
IQNA - Sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran zuwa ga al'ummar Iran bayan mamayewar da gwamnatin sahyoniyawa ta yi ya fito fili a kafafen yada...
27 Jun 2025, 20:06
Wakilin Ayatollah Sistani:
IQNA – Kungiyar Imam Husaini (AS) ta ci gaba da kasancewa a matsayin haske mai shiryarwa don kare gaskiya, adalci, da mutuncin dan Adam, in ji Sheikh Abdul...
27 Jun 2025, 19:36
IQNA - A yau 27 ga watan Yuni ne al'ummar kasar Yemen suka gudanar da gagarumin gangami a wasu lardunan kasar a wani bangare na ci gaba da gudanar da shirye-shiryensu...
27 Jun 2025, 19:53