IQNA - Babban daraktan sashen kula da harkokin addinin musulunci da ayyukan aukaf a birnin Dubai ya sanar da cewa, a karshen wa'adin rajistar lambar yabo ta kur'ani ta kasa da kasa karo na 28 a birnin Dubai, mutane 5,618 daga kasashe 105 na duniya ne suka yi rajista domin halartar gasar da za a yi nan gaba.
15:05 , 2025 Jul 23