IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da takwas ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
IQNA - A cikin wani shirin gidan talabijin, Sheikh Ahmed Naina wani malami dan kasar Masar kuma gogaggen makaranci, ya yi magana game da koyarwarsa ta kur’ani tare da Shaikha Umm Saad, matar da ta haddace kur’ani.
IQNA - Mohammad Ali Ghasem, fitaccen makaranci dan kasar Labanon, ya fito a cikin shirin "Mahfel" na tashar Talabijin ta Uku inda ya karanta ayoyi daga Surah Mubarakah Anbia.
IQNA - Sheikh Ikrame Sabri mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya mayar da martani ga kiran yahudawan sahyuniya kan yankan jajayen saniya a masallacin Aqsa.
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da bakwai ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
IQNA - Wata sabuwar kungiyar haddar kur'ani mai tsarki ta kammala yaye tare da karramawa a daya daga cikin cibiyoyin 'yan gudun hijira da ke arewacin zirin Gaza bayan kammala karatun kur'ani da hardar kur'ani mai tsarki.