iqna

IQNA

bagadaza
IQNA - Firaministan kasar Iraki ya ba da umarnin rufe ranar talata 17 ga watan Bahman domin tunawa da shahadar Imam Musa Kazem (AS) a birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3490573    Ranar Watsawa : 2024/02/01

Bagadaza (IQNA) An fara baje kolin zane-zanen kur'ani mai tsarki a birnin Bagadaza karkashin shirin ma'aikatar al'adu da yawon shakatawa da kayayyakin tarihi tare da hadin gwiwar kungiyar masu zane-zane ta kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489723    Ranar Watsawa : 2023/08/29

Bagadaza (IQNA) Ma'aikatar Sufuri ta kasar Iraki ta sanar da tashin jirgin kasa na farko daga Basra zuwa Karbala domin jigilar masu ziyarar Arbaeen.
Lambar Labari: 3489699    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Karbala (IQNA) Philip Karmeli, wani malamin gabashi, dan zuhudu kuma malamin addinin kirista, ya ziyarci Karbala a tsakiyar karni na 17 miladiyya kuma a cikin littafinsa na tafiye-tafiye, ya ba da labarin irin kwazon da al'ummar wannan birni suke da shi na bin tsarin shari'a da al'adun .
Lambar Labari: 3489549    Ranar Watsawa : 2023/07/28

Bagadaza (IQNA) Ofishin jakadancin Sweden a Iraki ya sanar da cewa zai dakatar da ayyukansa a Bagadaza har sai wani lokaci.
Lambar Labari: 3489507    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Tehran (IQNA) A daren jiya dubban mutane ne suka halarci taron tunawa da daren shahadar Hajj Qassem Soleimani da Abu Mahdi Almuhandis tare da abokan tafiyarsu ta hanyar shirya wani gagarumin taro a kusa da filin jirgin saman Bagadaza.
Lambar Labari: 3488443    Ranar Watsawa : 2023/01/03

Tehran (IQNa) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da harin ta’addancin da aka kai a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486127    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci a Iran ya bayyana cewa Iran fatan ganin Iraki ta dawo da karfinta a yankin.
Lambar Labari: 3485315    Ranar Watsawa : 2020/10/28

A birnin Baghdad Miliyoyin al’umma ne suka fito domin yin tir da kasantuwar sojojin Amurka a kasar Iraki, tare da yin kira da su gaggauta ficewa.
Lambar Labari: 3484444    Ranar Watsawa : 2020/01/24

Dubban jama’a ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin tir da kisan Qasem Solaimani.
Lambar Labari: 3484374    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da dukkanin ayyukan ofisin jakadancinta a birnin Bagadaza na Iraki.
Lambar Labari: 3484369    Ranar Watsawa : 2020/01/02

Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Daruruwan Irakawa a cikin fushi sun gudanar da zanga-zanga da kuma yin gangami a gaban ofishin jakadancin kasar Bahrain da ke birnin Bagadaza domin nuna rashin amincewarsu da taron Manama.
Lambar Labari: 3483783    Ranar Watsawa : 2019/06/28

Gwamnatocin kasashen Iran da Iraki sun soke kudaden karbar izinin shiga kasashen biyu.
Lambar Labari: 3483517    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3483301    Ranar Watsawa : 2019/01/09

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasara gano wani bam da aka dana da nufin tayar da shi a tsakiyar masu makoki.
Lambar Labari: 3481924    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani harin ta'addanci da aka kai yau a birnin Bagadaza na kasar Iraki, fiye da fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3480858    Ranar Watsawa : 2016/10/15