iqna

IQNA

na daya
An watsa faifan bidiyo na karatun “Ahmed Kuzo”, wani makarancin Turkiyya kuma wanda ya lashe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 20 na kasar Rasha a yanar gizo.
Lambar Labari: 3488216    Ranar Watsawa : 2022/11/22

Tehran (IQNA) "Aya Jamal Abdul Latif Bakr Muslim" dalibar tsangayar ilimin likitanci ta jami'ar Iskandariya ta samu matsayi na daya a gasar kur'ani mai suna "Hessa Bint Muhammad Al Nahyan".
Lambar Labari: 3487484    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Tehran (IQNA) Makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Morocco, Elias al-Mahyawi, ya samu matsayi na daya a gasar haddar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3487421    Ranar Watsawa : 2022/06/14

Tehran (IQNA) Jawad Foroughi fitaccen makarancin kur'ani ne kuma dan wasan harbin bindiga wanda ya zo na daya a wasannin Olympics na Japan.
Lambar Labari: 3486136    Ranar Watsawa : 2021/07/25

Tehran (IQNA) Hadi Mowahid Amin shi ne ya zo na daya a gasar kur’ani ta kasa baki daya a Iran, kuma ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3485721    Ranar Watsawa : 2021/03/07