Kullum tare da Kur'ani: Karatun Tarteel Kashi na 2
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tarteel Kashi na 2 na kur’ani mai girma wanda fitaccen dan kasar Iran makaranci Hamidreza Ahmadivafa ya gabatar.
Ku bi IQNA a kullum domin yin dubi a cikin kur'ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai albarka domin kammala karatun littafi mai tsarki a karshen wata.