iqna

IQNA

kasuwanci
IQNA - Ma'aikatar kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta baje kolin ayyukan addinin musulunci na baya-bayan nan a fagen buga littattafai na dijital da na lantarki ta hanyar halartar baje kolin fasahar watsa labarai da sadarwa da bayanan sirri na kasa da kasa (LEAP) a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3490781    Ranar Watsawa : 2024/03/10

IQNA - Hukumomin Koriya ta Kudu suna kallon masana'antar halal a matsayin wata dama mai girma da ba za a rasa ba kuma sun ɓullo da tsare-tsare masu yawa don kasancewa a wannan kasuwa mai bunƙasa.
Lambar Labari: 3490617    Ranar Watsawa : 2024/02/09

Kungiyar Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Duniya, ISESCO, a ranar Litinin din nan ta amince da yin rajistar wasu sabbin abubuwan tarihi guda uku na kasar Mauritaniya a matsayin wani bangare na tarihi na Musulunci.
Lambar Labari: 3490338    Ranar Watsawa : 2023/12/20

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi (OIC) da kungiyoyi biyu masu fafutuka a fannin yawon bude ido sun zabi Malaysia a matsayin wuri mafi kyau ga musulmi a bara.
Lambar Labari: 3489239    Ranar Watsawa : 2023/06/01

Tehran (IQNA) A jiya 18  ga watan Mayu ne aka fara taron koli na tattalin arzikin kasar Rasha da na kasashen musulmi karo na 14, tare da halartar wakilan kasashe 85 da suka hada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Kazan, babban birnin Jamhuriyar Tatarstan ta Rasha.
Lambar Labari: 3489168    Ranar Watsawa : 2023/05/19

Tehran (IQNA) A yau 7 ga satumba aka fara bikin baje kolin Halal na kasa da kasa na Malaysia tare da halartar kamfanoni 400 daga kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3487816    Ranar Watsawa : 2022/09/07

Tunda damar da dan Adam ke da shi a duniyar nan kadan ne, yakan yi kokari ya zabi hanya mafi kyau da riba a harkokin kasuwanci da sauran ayyuka. A cikin Alkur’ani mai girma, an gabatar da kasuwanci da mu’amala da Allah a matsayin kasuwanci mafi riba.
Lambar Labari: 3487725    Ranar Watsawa : 2022/08/21

Tehran (IQNA) A watan gobe ne za a gudanar da baje koli da taron karawa juna sani kan sana’ar halal a Najeriya na tsawon kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3487596    Ranar Watsawa : 2022/07/26

Tehran (IQNA) Musulman Uganda sun yi Allah wadai da yadda ake sayar da naman alade a kusa da kaburburan Musulunci na wannan kasa tare da neman a dakatar da wannan mataki.
Lambar Labari: 3487494    Ranar Watsawa : 2022/07/02

Tehran (IQNA) kotun kungiyar tarayyar turai ta yanke hukunci kan halascin korar mata musulmi da suke sanye da hijabi daga wuraren ayyukansu.
Lambar Labari: 3486107    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) hadaddiyar daular larabawa ta soke dokar haramta alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485132    Ranar Watsawa : 2020/08/29