iqna

IQNA

iyakoki
IQNA - Koyarwar kur’ani ta hanyar shiryarwa da gabatar da abin koyi a fagen motsin rai, tana kaiwa ga kayyade motsin zuciyarmu da kuma ta hanyoyi daban-daban suna toshe hanyar samun tasiri a cikin yanayi daban-daban.
Lambar Labari: 3490997    Ranar Watsawa : 2024/04/16

Sanin Zunubi / 9
An yi ta tattaunawa da savani sosai a tsakanin malamai dangane da mene ne ma'auni na bambance manya da qananan zunubai, kuma sun bayyana sharudda 5 gaba daya.
Lambar Labari: 3490205    Ranar Watsawa : 2023/11/25

Tehran (IQNA) dakarun Hashd Alshaabi sun fatattaki mayakan 'yan ta'adda na kungiyar Daesh a kan iyakoki n Iraki da Syria
Lambar Labari: 3486108    Ranar Watsawa : 2021/07/15